Tura

Kayan aiki

  1. Whipping cream Kofi daya
  2. Ruwan sanyi Rabin kofi
  3. Icing sugar cokali daya inkinaso zaki iya karawa
  4. Mixer

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    KO zuba whipping cream dinki a bowl kizuba Ru wan Sanyi KO juya kisa mixer kiyi ta mixing kina Kara zuba icing sugar a hankali har yayi kauri kizuba a container kisa a fridge yayi kankara shikenan sai sha

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meerah Snacks And Bakery
rannar

Similar Recipes