Fruit salad me sauki

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah @cook_12470582
Sokoto

Ga dadi ga sauki

Tura

Kayan aiki

  1. 1/4kankana
  2. 2ayaba
  3. 5cokalin madarar gari
  4. 1/4kwakwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da fari zaki wanke duka kayan hadin.

  2. 2

    Se ya samu kwano a yanka ayaba kanana a yanka kankana a cire koren bawon a yanka kanana

  3. 3

    Se a juya, a fasa kwakwa a goga, asa madara asa a fidge yayi sanyi ko asha hakanan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
rannar
Sokoto
A Baker, a mixologist and a foodie, am a huge fan of cooking and I love sharing recipes
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_12470582 naga ana ta sama fruit salad kwakwa kode akwai wani sirri a ciki 😅

Similar Recipes