Farfesun kan rago

Maryam Bichi @cook_18616006
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke Naman kan ya fita tas,asa ruwa a tukunya abarshi yayi ta dahuwa tsayin munti talatin.Sai a tsiyayye ruwan a sake wanke shi.
- 2
A jajjaga kayan miyan a Dora a tukunya a zuba Mai kadan,sai a zuba Naman da kayan kamshi a zuba ruwa abarshi yayi ta dahuwa na tsayin minti 20.Sai ci
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Farfesun kan rago
#Fpcdone mungode cookpad Allah yataimaka munkuyi abubuwa da dama na ban mamakinafisat kitchen
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Farfesun kan rago (Langabu)
Maigida yanason Langabu sosai kuma yana jin dadin yadda nake sarrafashi. Walies Cuisine -
-
-
-
Farfesun kan rago
Yayi dadi sosai musannan a wannan lkacin na danshi. Ina gyayyatar @mmnjaafar @ayshatadamawa@jamilaibrahimtunau Oum Nihal -
-
-
Farfesun kan rago
#NAMANSALLAHNaman Kai da kafan rago na daga cikin Naman layya, wanda mutane da dama basa bashi mahimmanci, da yawa kyautar da shi suke, wasu Kuma basa ci kwata kwata, ni Kuma nakan yi farfesun shi bayan an kwana biyu da sallah saboda a ganina babu girmamawa da za a wa naman Kai Wanda ya wuce ayi farfesu kasancewar ina matukar son farfesun Naman Kai, a takaice ma, shine farfesun da na fi so sama da kowane irin farfesu, musanman idan na sameshi a kalaci, nakan hada shi da burodi ko waina ko sinasir ko Kuma na ci shi hakanan Mufeeda -
Farfesun kan rago
farfesun Kan rago ko saniya nada mutukar dadi,inasonshi musamman insameshi lokacin Karin safe,ina dafashi da yamma nayi amfani dashi da safiya,nida me gidana muna matukar Jin dadinshi,munacinshi kowani lokaci Amman munfisonshi da safe,#farfesurecipecontest. Zuwairiyya Zakari Sallau -
-
-
-
Farfesun Naman rago
Wannan na Aunty Jamila na ita kadai gaskia, data jawoni Hausa app kuma na hwara jin Dadi nai walle. Amma dai yayi Dadi yayi yaji yaji. Baa cewa komi kam Walies Cuisine -
-
Farfesun kan sa
Iyalaina sun yaba da wanann girkin sosai , nema sukeyi a karayi masu irinshi Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11544346
sharhai