Veggies indomie

Mu'ad Kitchen
Mu'ad Kitchen @cook_21866954

Tana da dadin ci bata saurin kosar da mutum sabida an Samata kayan da zai inganta ta

Veggies indomie

Tana da dadin ci bata saurin kosar da mutum sabida an Samata kayan da zai inganta ta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10min

Umarnin dafa abinci

10min
  1. 1

    Da farko zaki jajjaga tattasai da tafarnuwa sai kisa mai kadan ki soya idan ya soyu sai ki zuba ruwa

  2. 2

    Idan ruwa ya tafa sai kisa indomie ki

  3. 3

    Idan ya rage 2min ki sauke sai kisa kayan lambun ki

  4. 4

    Sai ki soya kwai girki ya gamu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mu'ad Kitchen
Mu'ad Kitchen @cook_21866954
rannar

sharhai

Similar Recipes