Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Coffee chokali 2
  2. Sugar 1 spoon
  3. Ruwan zafi 2 spoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada coffee da sugar da ruwan zafin kisa wisker kita bugawa kamar minti 5 sai ki dama madara kamar 5 spoon ki sa kankara a cup,ki zuba madarar sai ki kawo sugar kisa kadan,ki juya sai ki kawo coffee din kisa a sama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes