Banana smoothie

Najaatu Dahiru
Najaatu Dahiru @cook_18976994

Banana smoothie yana da dadi kuma yana kara lafiya a jikin mutun

Banana smoothie

Banana smoothie yana da dadi kuma yana kara lafiya a jikin mutun

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutun 8 zasu sh
  1. 10banana
  2. 2Peak milk
  3. Suger cokali2
  4. Madara gari cokali 4
  5. Kankara (ice)
  6. Flevour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na bare ayabata na zuba a cikim blander sanan na zuba madarata ta ruwa na saka ta gari a ciki sanan na zuba suga, na saka floure cokali daya

  2. 2

    Sanan na fasa kankarata na zuba itama a ciki na markada

  3. 3

    Gashi na gama markadawa

  4. 4

    Enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najaatu Dahiru
Najaatu Dahiru @cook_18976994
rannar

sharhai (2)

Najaatu Dahiru
Najaatu Dahiru @cook_18976994
Kuma yana da dadin sarrafwa ,
Mutun zai iya shanshi a ko wanne lokaci

Similar Recipes