Miyar Ogbono

Inason sarrafa abinci kala kala musammman bangaren yarabawa,inason nauoin abincinsu 🥰😋kudai kawai ku gwada wannan miyar💯
Miyar Ogbono
Inason sarrafa abinci kala kala musammman bangaren yarabawa,inason nauoin abincinsu 🥰😋kudai kawai ku gwada wannan miyar💯
Umarnin dafa abinci
- 1
Nan ga abubuwan da muke bukata
- 2
Da farko zaki wanke kayan ciki ki sa a tukunya ki hada na namanki ki zuba maggi sa spices masu dadi ki tafasa har tsawon minti ashirin
- 3
Sai samu wata tukunyar ki zuba ruwan naman da ruwa kadan dai dai yawan miyarki saiki zuba nama da ganda da Kayan ciki da stock fish ki dafa minti sha biyar
- 4
Bayan ya dahu saiki zuba jajjgen attaruhu da albasa kisa daddawa ki juya sosai
- 5
Kisa maggi da gishiri ki juya saiki samu roba karami ki hada manja da ogbono ki juya
- 6
Saiki zuba aciki ki juya ki rage wutar ki barshi ya dahu minti ashirin amma ki dinga yi kina juyawa karya kone zakiga yayi yauki sosai.saiki zuba smoke fish dinki
- 7
Ki juya saiki kawo ganyenki ki zuba ki juya ki rufe bayan minti goma saiki sauke
- 8
Zaki iya ci da tuwo,sakwara,amala,eba🥰😋😁
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Tuwon shinkafa da miyar agushi
Inason miyar agushi sosai mussaman idan taji hadi da kuma ganye kala kala.#team6dinner mhhadejia -
Miyar ganye (vegetable soup)
Inason miyar ganye musamman taji kayan hadi da ganyayyaki ga dadi ga kuma karin lafiya a jiki. 😋 mhhadejia -
Egusi Ijebu
#wazobia, egusi ijebu miyar Western part ne na najeriya wadda muma northern mukanyita Amma tasu ta bambamta da tamu to wannan bambamcin yasa na girka irin tasu domin nasamu bambamcin test nida iyalina. Meenat Kitchen -
-
Tuwon shinkafa miyar ganye
Hadin miyar ganyen ugu da water leaf suna kara jini ajikin mutum sosai duo Wanda yasamu matsalar karancin jini aka jimanci yimasa wannan miyar cikin sati daya jininsa zai dawo. Meenat Kitchen -
Sakwara da vegetable soup
#MLDKasancewar kowa yasan yanda ake sakwara, a nan zan maida hankali ne wurin koya yanda ake vegetable soup, Wanda Miya ne da ya samo asali a kudancin kasan nan wurin inyamura. Mufeeda -
-
Miyar gyada da ganyen ugu
Shin kin taba gwada yin miyar ugu da gyada maimakon agushi? Ki gwada wannan yana da dadi musamman a hada da tuwon shinkafa zaki bada labari😋 Fatima Ahmad(Mmn Adam) -
Miyan kubewa danya da ganye
Ku gwada miyar nan Ku gani,zaku ji dadin ta sosai.#kadunacookout Sophie's kitchen -
-
-
Tuwon Semolina da Miyar shuwaka(bitterleaf)
Ganyen shuwaka Yana da daci a baki, Amma an sanshi da magani ciwuka iri daban, cin Miyar shuwaka Yana Kara lapiya ga Dan Adam, Kuma Ana Iya cin Miyar da kowanne irin tuwo. Asmau Minjibir -
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar idi koyunka soup
Miyar asalinta da Yan calaba ne sannan agurin mamana na koya tun Ina j SS 3 Khulsum Kitchen and More -
-
Miyan ganyen ugu
Wannan miyar tana da matukar amfani ajikin dan adam kuma tanada dadi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Tuwon shinkafa da miyar egusi
Nasan kowada yanda yakeyin nasa miyar egusin toh ni ga nawa kuma yanada dadi sosai musanman da wannan ruwan shinkafar TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Black amala and obono soup
Tuwon Yana da dadi duk da dai ba abincin mu hausawa bane na makwabtanmu ne yarbawa,kuma inason miyar sosai Khulsum Kitchen and More -
Miyar ogwu
Inasan miyar ogwu sosai, saboda yana kara lafia a jiki wasuma nacewa hadda jini yana karawa Mamu -
-
-
Miyar Edi kang kong
It was very tasty and healthy,try it wit pando,semo,rice,tuwon rice,etc.And thanks me later Maryamyusuf -
Alalen Gwangwani
Alale abinci ne wanda ake sarrafa shi da wake, ana iya cin shi shishi kadai ko da shinkafa ko da sauce. Khadija Baita -
-
-
Miyar ogbono
Miya ce da ta samo asali daga jihar Edo,suna ji da ita....akwai hanyoyi da yawa da ake bi wajen yin miyar,ga daya daga cikinsu🧚♀️💓 Afaafy's Kitchen
More Recipes
sharhai (4)