Kawadon gurji

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Gsky akwai dadi sosai sbd inason gurji

Kawadon gurji

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Gsky akwai dadi sosai sbd inason gurji

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gurji
  2. Tumatir
  3. Albasa
  4. Koren tattasai
  5. Mai
  6. Kuli kuli
  7. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere gurji ki wanke, ki gyara tumatir, albasa, Koren tattasai duk ki wanke

  2. 2

    Saiki yanka kanana sannan kisa mai da kuli, in kinason yaji Zaki Iya sawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes