Bread egg sandwich

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Ga saukin yi ga dadi, idan mutum Nason sa sardine zai Iya Dan kawata girkin Zaki iyasa su tumatir da Koren tattasai

Bread egg sandwich

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ga saukin yi ga dadi, idan mutum Nason sa sardine zai Iya Dan kawata girkin Zaki iyasa su tumatir da Koren tattasai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Bread slice
  2. 3Kwai
  3. Spices
  4. Maggi
  5. Attaruhu
  6. Albasa
  7. Man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki fasa kwanki sannan kisa su attaruhu albasa, spices, Maggi ki kada

  2. 2

    Saiki Dora mai Akan kasko Dan kadan na suyar kwai

  3. 3

    Sannan ki zuba kwanki aciki saiki rage wutar kisa bread din Kan Kwan ki danna yadda zai kama saiki Bari ya soyu saiki juya daya barin

  4. 4

    Sannan ki nado Kwan gefe gefe ki Dora Kan bread din Sai ki ninka biyu ko wanne bread zakiga ya gasu

  5. 5

    Shikenan saiki yanka kamar sandwich

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes