Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Custard
Nayi wannan hadin ne a matsayin abinci rana Kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae #Hi Zee's Kitchen -
-
-
-
-
Kunun Gyada
#gyadaBana gajiya dayin shi musamman da na samu idea da amfani da checkers custard wajen daure shi duk da cewa na gasarar gero yafi gardi Ummu Aayan -
-
-
Custard mai 'ya'yan itatuwa
Wannan abinshan inayinsa domin yarana, basu cikason cin abinciba , idan nayishi suna shansa sosai domin yanada cika ciki da kosarwa Mamu -
-
-
-
-
-
Custard juice
#Lunchbox Mai gidana yanason custard sosai nakan dama mishi custard yaje dashi wurin aiki, yau dai nace bari in chanja damun custard din zuwa juice Kuma yayi Dadi sosai. Nusaiba Sani -
-
-
-
Custard da grape
Yarana Suna son custard sosai,Na samishi grapes ne saboda ya qarawa abun armashi🤩 Nusaiba Sani -
-
-
-
-
-
-
-
Kunun tamba
Wanan kunun yana da matukar dadi sanan yana da kyau ga masu ciwan suger su dinga sha #ramadansadaka @Rahma Barde -
Biskit mai kostad(custard)
Na kasance ina yawan ganin hanyoyin yin biskit a gurin jahun delicacies,har ya kasance da zarar naga an turo girkin biskit to nasan itace🙄amma fa banda yanzu domin kuwa bata ajiye baiwar a tare da ita kadai ba,ta koya mana kuma muna qoqarin gwadawa🤗mun gode Aunty Sadiya. Afaafy's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16335383
sharhai