Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Mai
  7. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A bare doya ayankata kanana sai a dafa tada gishiri ta dahu sai a sauke a tace ruwan a zuba wankakken albasa da attaruhu cikin turmi a jajjagasu sai a hada da doyar a daka.idan an gama a zuba maggi a cakuda sannan a mulmula a aje agefe

  2. 2

    A fasa kwai a roba sai a dora mai a wuta idan yayi zafi sai a zuba mulmulallan doyar cikin ruwan kwai sannan a soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rayya umar
rayya umar @cook_16702924
rannar

Similar Recipes