Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki fara tuka tuwon semonki...Zaki zuba ruwa a tukunya inya tausa saikiyi talgenki inya dawu na 5mins saiki tuka kibarshi dahu kirage masa wuta...inyayi ki kwashe tuwonki aleda
- 2
Saiki gyara alayyahu ki wanke shi mekyau ki yanka shi ki jajjaga tattasanki albasa da tarugu...kisa mai kadan kisoya kayan miyan ki bayan yasoyu saiki zuba ruwa kadan kizuba alayyahu kibarshi yadan turara kadan for like 2-3 minutes saboda ba'ason alayyahu yadahu sosai
- 3
Saiki sauke ki zuba kifinki Wanda Kika soya shi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Burbusko da miyar alayyahu
Girki yayi dadi ba'amagana... just give it a try u will really enjoy itJuwairascuisine#kadunastate juwairascuisine -
-
Tuwon shinkafa miyar alayyahu
Ena son tuwon shinkafa miyar allayyahu shiyasa nayi Kuma ba'a sa ruwa a miyar #kano Zee's Kitchen -
Tuwon semo miyar danyen zogale
Wannan miyar tana d Dadi kwarae ga Kuma Kara lafiya a jiki Zee's Kitchen -
-
Tuwon semo da miyar agushi
#iftarrecipecontest mutane da yawa sunason cin tuwo idan ansha ruwa, anyi sallah, shine na yi mana wannan tuwo,kuma mafi yawan lokaci idan mutum ya cika cikinshi da abinci bazaiji yunwa ba har ayi sahur, ga dadi ga kara lafiya kuma ga amfani a jiki, kema zaki iya gwadawa yar uwa don faranta ran iyali Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
Tuwon semo miyar kubewa busheshe
Maigidana yana son tuwo musamman miyar kubewa yana jin dadin ta sosai.#sahurrecipecontest Deezees Cakes&more -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Sakwara da miyar alayyahu
Me gidana y kasance yn son sakwara shine nayi Masa Kuma Alhamdulillah yaji dadinta Zee's Kitchen -
-
-
Shinkafa da miyar alayyaho da kifi
Allayyahu yana da amfani sosai ajikin Dan Adam yana gara jini ajiki Mareeya Aleeyu -
-
Faten wake da doya
Faten wake da doya girki ne mai matukar amfani a lafiyar jikin mutum.Rashida Abubakar
-
Miyar Alayyahu
duba da yadda ake tsadar kayan miya anan arewacin Nigeri'a yasa nakeson saukakawa al'umma hanyar sarrafa miya wadda bata da cin kudi sosai sabo da haka ganin Alayyahu ganye ne me dauke da sinadaran gina jiki yasa nayi amfani dashi. ga araha ga inganci a lfy chef famara -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9880429
sharhai