Sweet potatoes balls

Feedies Kitchen @abidinallaha3
Wanna kwallon dankalin hanyane mafi sauki wajen sarrafa dankali a saukake ga dadi
Sweet potatoes balls
Wanna kwallon dankalin hanyane mafi sauki wajen sarrafa dankali a saukake ga dadi
Steps
- 1
Za abare bawon dankalin ayayyanka adafa yayi laushi,sai atace ruwan sai asa cokali me yatsu a marmasheshi sosai
- 2
Ajajjaga attarugu,albasa da tafarnuwa asa,akawo marmasashen kifin da aka soya aka cirewa Kaya asa asa kayan Dan dano,sai ana diba ana dunkulawa da hannu kamar kwallo.
- 3
Akada kwai a wani mazubi daban,asa flour Shima a wani mazubi daban asa Mai a abun suya yadanyi zafi
- 4
Sai ana sa kwallon hadin dankalin cikin flour sannan kwai asa a Mai asoya
Similar Recipes
More Recipes
-

Meme
-

Uzma Syed
-

Monika Jain
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Sanuber Ashrafi
-

Muniswari.G
-

Mom's Italiano Marinara Spaghetti Sauce
Cluelesskitty
-

Jeremy Smith
-

rand9810
-

PaulN
-

jojo -

Thai crazy noodles with fried rice
pinaldoshi29 -

Passi Vikshali
-

Ummy's Cakes&confectioneries.
-

Zainab’s kitchen❤️
-

jojo -

FoodaHubWithAnam
-

Tripolitan Cuisine
-

Lick Fingers (Abj Moms)
-

Hina Ibrahim
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10160736











Comments