Tuwo da miyan agushi
😜😍😍
Steps
- 1
Zaki wanke shinkafa sannan ki zanzame ruwa kibusarshi sannan kisa ruwa ya tafasa bayan ruwa ya tafasa sai ki sa wanan shinkafa ya fara dahuwa har sai yayi laushi kuna ruwa ya kare in ya dahu sai kiyi tukin farko in kuma beyi ba ki kara ruwa bayan yayi kika tuka saiki barki ki rake wuta saboda kar ya kone ki barshi kara turara sannan ki sauke ki malmala.done
- 2
Wannan zaki fara soya kayan miya sannan kisa manja da man kyada bayan nan kisa nama da ruwa kadan sannan kibarshi ya tafasa bayan yadan tafasa sai kisa garin agushi
- 3
Yayta dahuwa yayta dahuwa sai yadan kumburo sanan kisa ganye yadan dahu sannan kisa maggi da kayan kamshi yada kidan kara ruwa ya sake dahuwa sannan ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

chanr704
-

Foodielover
-

karymelovesfood -

skunkmonkey101
-

Piquello glaze covered mushooms
Codey J Ibarra
-

Mufeeda
-

Alina Irshad
-

Monika Rastogi
-

Tanuja Keshkar -

Andy Coogan
-

Em Jayc
-

Swiss_chard_pastry... Shuabiat_bie_selek
Tripolitan Cuisine
-

Sanober Danish
-

The Epicurean Feast
-

Tallior










Comments