Pounded yam with egusi soup

sadys kitchen @cook_18202880
Steps
- 1
Zaki yanka doya manya manya seki sa gishiri seki sa cikin tukunya kidafa
- 2
Idan ta dahu seki sa cikin turmi kidaka seta yi tau shi seki kwashe ki mulmule
- 3
Zaki tafasa namanki seki soya shi cikin mai seki zuba niqakken Kayan miyanki
- 4
Seki sa Kayan kamshi da maggi da curry idan yasoyu seki zuba ruwa kadan kibari miyar tadan dahu zuwa 15 minute
- 5
Zaki zuba agushi cikin roba seki zuba ruwan zafi kadan kimotsa seki zuba cikin miya idan ta tafaso kisauke
- 6
Aci tare da sakwara
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

CoolJewel
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Kitkat/M&M Vanilla Birthday Cake 6”
purple_acied
-

Hilary
-

Jacqueline
-

arham -

Sanober Ali
-

Shagufta khan
-

Vandana Gupta
-

HiBa Imran
-

Krishna Biswas
-

Sanober Ali
-

Fiona Loraine
-

Uzma Touseef
-

Sanober Ali
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10697414








Comments