Sinasir
An fi yawan cinta anan Arewa maso gabashin Nigeria.
Steps
- 1
A jiqa shinkafa ta kwana, sai a debi kamar cikin hanu a dafa ta, ta dahu sosai. Sannan a bazata ta huce.
- 2
Sai hada shinkafa jiqaqqiyar da wanda aka dafa, a markadasu tare, sai a kawo yeast a zuba a dame su sosai.
- 3
Sai asa a wuri mai dumi a barshi ya tashi. Sannan a dauko asa sugar, gishiri da baking powder a gauraya su, sannan a sa ruwa, kuma tafi ta masa ruwa.
- 4
Sannan a samu non-stick frying pan a daura a wuta(medium heat) a shafa mai da pastry brush.
- 5
Sai a zuba qullin idan ta fara hujewa sai rufe da murfi a barta ta nuna sai a daga.
- 6
Ana cin ta da miyar kubewa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

MeMe
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Rich Roberts
-

Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

perryrey
-

Kokab Shahbax
-

perryrey
-

Ainy Riaz
-

Rabi'a Jibril Tijjani -

Lauren
-

Purvi Champaneria
-

Em Jayc
-

Idris Ameenat Lokoja
-

Jiya Khan
-

Jiya Khan
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10771433














Comments