Dafeffen doya da miya

Dafeffen doya da miya
Steps
- 1
In'an fere doya a wanke a dora a wuta.inya nuna a sauke
- 2
Za'a dora tukunya a wuta a zuba albasa da mangyada a soya na zuwa wani mintuna
- 3
Sai a zuba tumatur,tarugu da tattasai a sake soyawa bayan ya soyu sai a zuba ruwa kadan donya nuna da kyau.sai a zuba bushenshen kifi,gishiri da kayan dandano
- 4
Bayan ya tafasa komi yayi dede ruwan ma ya tsane sai a zuba albasa mai lawashi amman kar a rufe tukunya saboda za'a nunar da albasa,amman in tukunya a bude yake koda ya nuna zai tsaya a koren sa
- 5
Abin nufi shine rufe tukunyan zai nunar da lawashin har koren ya nuna.Amman in an barshi a bude koda ya nuna koren nanan
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Ritzyy
-

Paneer Beetroot Cutlet (Shallow Fry High Protein Tikki)
Navnita Jaiswal
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Best Out Of Waste Drink Melon Seeds Drink
Rumana Irfan
-

pinal Patel
-

Deepa Rupani
-

Grandma's Tuna Noodle Casserole
Leelumae
-

Jarrod Milstead
-

Leelumae
-

Leelumae
-

Hims_ kitchen
-

Mediterranean brinjals with special tahina dynamite sauce
Ifteebeen Safdar
-

Shalu
-

Dipti Shah
-

Pratima Mohanty
-

Ubaidullah Khan Ubaidullah Khan
-

B.Y Testynhealthy
-

Fatima Dewa
-

Shifu Agwan
-

Neelam Gupta











Comments