Kwadon kanzo
I love it
Steps
- 1
Zakisamu kanzon shinkafa mai kyau amma ba na shanyaba
- 2
Ki casa sai kiwanke sannan ki jika a ruwa daidai Wanda zai shanye ba tareda ya cabeba
- 3
Kidaka attargu ki yanka albasa da tumatir
- 4
Kiwanke lattas da alayyahu sannan ki yanka kowanne wurin daban
- 5
Ki Dora ruwa a wuta inya tafasa said kizuba alayyahu da ya tafaso days Wai ki juye
- 6
Ki soya mai da albasa
- 7
Ki dauko kanzon ki zuba kuli,tarugu,albasa,sinadarin dandano da gishiri Said ki jujjuya
- 8
Kizuba lattas da alayyahu da mai Ku sake juyawa
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Ryan
-

Lubna’s Kitchen
-

Dr. RAJNI GUPTA
-

Padmini Venkatesan
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

culinarycubit
-

crissy3622 -

Chef Nena
-

Elyse Rose
-

Foodzesty
-

Simran Khurana
-

Rukayya Wali
-

Niha Ch👩🍳
-

Husseina Nazir
-

White rice with chicken breast stew
sweeny’s kitchen
-

Grated radish salad (mooli ka laccha)
DrKhushboo Bansal
-

UMMUL YAMEENAH's Cuisine -

Sonal Modi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11142481












Comments