White rice with chicken breast stew

sweeny’s kitchen
sweeny’s kitchen @Abbana_2019
kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Chicken breast
  3. Tumatur
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Koran tattasai
  7. Karas
  8. Curry
  9. Seasoning
  10. Spices
  11. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dafa shinkafarki,inta kusa dahuwa kamar 5 minute sai kizuba yan kanken karas dinki kirufe turiri zai sashi ya tahu

  2. 2

    Sai ki dauko breast chicken dinki kiyanka kiwanke,sai kisa a tukunyarki mai tsaffata kisamai seasonings dinki da spices dinki da curry kibarshi yadan sulala ruwan jikinshi yafito yabi jikinshi.inyayi sai ki ajjiye shi gefe.

  3. 3

    Ki yanka duk kayan ki kamar su tumatur,Kuren tattasai,albasa da sauransu,sai ki dauko fan dinki sizuba mai kisoya albasarki,attaruhu,tumatur dinki kikuma suba musu seasoning da spices,inkinga sun suyu sai kisa namanki,Kidman zuba ruwa kadan kirufe tufa zaki ji tashin kanshi daga lkcn kingama sai ci

  4. 4
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sweeny’s kitchen
sweeny’s kitchen @Abbana_2019
on
kano
Greet Mathematician.I love maths,it’s life.I also love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes