Tuwon shinkafa &Egusi soup

Home_of_taste @cook_13832309
Tuwon shinkafa &Egusi soup
Steps
- 1
Azuba ruwa atukunya a bari ya tafasa se a wanke shinkafan tuwon a zuba,bayan ta dahu se a tuka ta after 5mnts ya silala se a kwashe a leda
- 2
Zaa gyara kayan miya a markada,se a wanke nama a bashi tsoro a kwashe,zaa zuba manja da albasa a soya bayan ya soyu se a zuba grinded egusi da cryfish se a zuba markaden.
- 3
Bayan ya soyu se a zuba ruwan naman tare da naman bayan ya dahu miyan ya tsane se a yanka allayu a wanke a zuba maggi,curry.
Similar Recipes
More Recipes
-

Oats Cookies with Banana and Nuts
Saurav Pradhan
-

Sonya Bankester
-

Durreshahwar Khan
-

Bhavnaben Adhiya
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Deepa Rupani
-

Supriya Devkar
-

Pecan Tassies (in Phyllo cups)
Nadia Sobczak
-

Krishna Dholakia
-

Gooey Chocolate Chip Skillet Cookie
Crumbs & Chaos
-

Twice Baked Loaded Potato Skins
Chef Mommy Nessa
-

Air Fry with Me
-

Kadisweet
-

Air Fry with Me
-

Air Fry with Me
-

Madiha Ali
-

Cappuchino coffee without coffee machine
Madiha Ali
-

Madiha Ali
-

Kevlar Sharp
-

Deeyart_bakes
-

Safa Anis
-

Robert Gonzal
-

malaika Ahmed -

malaika Ahmed -

Cindy C.R.
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11193537



Comments