Dambun Shinkafa
This was my favorite
Steps
- 1
Da farko xaki Kai Shinkafar ki niqa ayi mata barxo Idan aka kawo maki saiki tankade sosai sannan ki wanketa ki Kuma tsaneta acikin gwagwa ki aje gefe
- 2
Saiki dauko zogalarki ki gyarata sosai sannan ki wanketa ki hadeta da shinkafarki da kika tsane su hade sosai
- 3
Zaki samu tukunya mai dan girma sannan ki xuba mata ruwa ba dayawa ba sannan ki samu marfin da xai shiga har cikin tukunyar ya rufe wadannan ruwan sosai yadda baxasu fito ba
- 4
Saiki xuba wannan hadin naki na Shinkafa da zogale aciki ahankali Sannan ki rufe kibashi kamar minti biyar
- 5
Idan yayi saiki kwasheshi acikin mazubi mai dan girma ki barshi ya huce
- 6
Idan yahuce Saiki dauko man gyada soyayye inda hali ki xuba aciki sannan ki motseshi sosai sannan ki dauko jajjagaggen tarugu,tattasai da albasa da kuma wadanda kika yayyanka ki xuba aciki ki motsesu sosai sannan ki dauko Maggi, Gishiri da Currynki ki xuba aciki ki motsesu su hade jikinsu sosai
- 7
Sannan ki juyesu acikin wannan tukunyar da kika nina su da farko kibashi kamar minti goma
- 8
Dambun Shinkafa ya hadu saikiyi garnishing dinshi da zogale da kuma carrot
Similar Recipes
More Recipes
-

Garima Mayur Mangwani -

Tina
-

Daxa Parmar
-

Radhika Shaparia
-

ZMA
-

Rachana Sagala
-

Kshama's Kitchen
-

Sudipa Gope
-

Lentil and Yogurt Steamed Idli (Dahi mung daal idli)
Sudha Agrawal
-

Pinkblanket's Kitchen
-

J. Boo
-

Ayam Rendang / Chicken Rendang
Anne Amin
-

J. Boo
-

Chocolate Chip Breakfast Muffins
madig917
-

Peerkangai thuvaiyal (ridge gourd)
Keshavi Krishnan
-

Sabby
-

Suvas Shah
-

Miss_Círu ♡
-

Keshavi Krishnan
-

Sammy_veg
-

Anny Faisal
-

Fittest Chef
















Comments