Alalen gwangwani
Soyayyata da alala daban ce!!!!
Steps
- 1
Ki surfa wake ki wanke ki yanka albasa,kisa attarhu da danyen tattasai ki bada a niko miki
- 2
Idan an kawo ki zuba masa maggi, curry,ajino,mangyada da manja, dafaffen kifi da nama,idan yayi kauri ki karawa kullin ruwa kadan...sai ki shafa manja a cikin gwangwani,ki zuba hadin alalen a ciki
- 3
A gefe ki hada kwai da attarhu da albasa da Maggi ki kada,sai ki xuba akan hadin alalen,ki xuba ruwa a tukunya ki jera ki dafa ya nuna..
- 4
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Maryam Alhaji Garba know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

Foram C. Virani
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Mukti Sahay
-

Beena Radia
-

Beetroot Sweet Potato Tikki / Pink Tikki
Swati Ganguly Chatterjee
-

Vedang -

Luxurious Creamy Sausage Pasta
Jack Pease
-

Payasam (akkara adisal) with Bengal gram and Milk
Lakshmi Sridharan Ph D
-

kairynel
-

J.A.B.
-

Yellow Rice with Vermicelli الرز الأصفر مع شعريه
Layla (lulu)
-

Strawberry Cream Cheese French Toast
Donovan Benak
-

Passi Vikshali
-

xee's_cuisines
-

Mallika Ramshatriya
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Sobia Noreen
-

Xela Maki
-

Fayhums kitchen
-

Fayhums kitchen
-

Bhagyashree Manjre
-

Sobia Noreen













Comments