Taliya da dankalin turawa

#FPPC Wanan hadin yana dadandano sosai kuma yara na sunai
Taliya da dankalin turawa
#FPPC Wanan hadin yana dadandano sosai kuma yara na sunai
Steps
- 1
Dafarko zaki jajaga kayan miyanki, sai kitafasa naman ki kisamasa kayan magin ki da curry idan ya tafasa sai kisoya namanki ki ajiyi gefe sai ki zuba mai a wuta ki suya kayan miyanki idan sun suyu sai kizuba ruwa kisa magi curry da su kayan qamshinki sai ki rufe idan yatafasu sai kifara zuba dakalin turawaki ki rufe kadan sai.kizu kizuba taliyarki da tafanuwanki tari da namanki da kinka suya sai ki rufe kadan sai kuma daga qarshi kizuba alaiyahunki tari da Albasa ki.kijuya shi sai kirufe kibashi
- 2
Wasu lukaci sai.ki duba idan yadahu shikinan kingama, Sai kizu kisa kwai ki.awuta kizuba ruwa indan yatasa sai ki banbare kisa agife sai kifara ci kin kamala kinan
Similar Recipes
More Recipes
-

Sweet Cabe
-

Maggie Conlon
-

Bushra Mazhar
-

Traditional Thali with Bajri Bhakhri
Darshana Patel
-

Mad Cook
-

Village Style Mix Spinach Sabji
Shital Jataniya
-

Nicky
-

Gabriel Ivarsson
-

Yuliya
-

Lemon Garlic Shrimp and Broccoli
Julie T.
-

Crockpot BBQ 🍗 Chicken 🐔 Sandwiches 🥪
Crock Pot Girl 🤡
-

Leelumae
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Anousha Qureshi
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Isha Kalra (Confection Connection) -

Priya Malhotra Drishti Panjwani
-

Mamta Rastogi
-

Rushaf_tasty_bites
-

Fatima Sa'id -

Harshita Motwani
-

Fatima Sa'id









Comments