Tuwon semovita with okro soup

Tripple A Chops Kn
Tripple A Chops Kn @cook_20620839
Kano

Tuwon semovita with okro soup

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na tafasa ruwana na saka margarine da pinch of salt sai nayi rude,daganan sai na barshi yadan dahu for 20 minutes

  2. 2

    Daganan na tuka shi na rufe don ya turara.

  3. 3

    Na wanke nama na dora a wuta na zuba spices da albasa na sulala shi daganan na jajjaga kayan miya na zuba a kan naman,sai na zuba daddawa da manja na rufe saboda ta dahu.

  4. 4

    Na gurza kubewa ta na zuba a cikin ruwan miyar bayan ya tafasa na barta ta dahu, idan ta dahu sai asaka whisker a kada wadda ta dunkule.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Tripple A Chops Kn
Tripple A Chops Kn @cook_20620839
on
Kano
I luv cooking at time's
Read more

Comments

Similar Recipes