Steps
- 1
Zaki gyara kaza ki wanke bayan kin wanke saiki zuba ruwa daidai misali kidora kan wuta, ki yanka albasa, curry, attaruhu, cinnamon, salt, maggi, daidai sauran kayan kamshi dana dandano da kike dasu,
- 2
Bayan ta dahu saiki tsame ta ki aje a gefe,
- 3
Ruwan dahuwar kazar saiki kara wani ruwan akai Amman kadan bada yawaba,
- 4
Bayan kin kara ruwan saiki Dan kara maggi, salt Amman ba Dole ba tunda zaki iya sawa wajan suyar, saiki bari ya tafasa saiki zuba shinkafar ki wacce kika jika ta jiku,
- 5
Saiki juyata ki rufe, kibari shinkafar ta shanye ruwan tas, after ta dahu zakiga tayi wara wara abin shaawa a ido,
- 6
Saiki dora pan wuta kisa mai daidai misali idan ya soyu saiki zuba green beans, carrot albasa idan kina raayi, saiki rage wutar idan ya danyi laushi,
- 7
Saiki zuba shinkafar ki juya sosai, saiki kara spices dandano, kina juyawa a hankali, idan tayi zakiga takara wara wara ga kyau a ido, saiki sauke ki juye cikin Plas,
- 8
Saiki dauko wannan kazar taki ki shafa mai cikin over try, ki saka wannan kazar kiyi baking, wow baa mgn uwar gida..
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Pragati Hakim
-

Very Versatile Cooked Mince & Onion
Hiroko Liston
-

Quick & Easy Macaroni Beef Mince
Hiroko Liston
-

Cheesy Mexican Beef Mince Rice Bowl
Hiroko Liston
-

Korean Inspired Beef Mince Rice Bowl
Hiroko Liston
-

Quick & Easy Spaghetti Bolognese
Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Garima Mayur Mangwani -

Feel_my_Burner
-

Strawberry Tres Leches Cake (Easy)
Angelica
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Sav & Sky
-
![Chocolate Avocado Mousse Cake [No-Bake] A picture of Chocolate Avocado Mousse Cake [No-Bake].](https://img-global.cpcdn.com/recipes/355e962fbf69efb3/240x240cq80/chocolate-avocado-mousse-cake-no-bake-recipe-main-photo.jpg)
Chocolate Avocado Mousse Cake [No-Bake]
Spoonful Passion
-

Kirti Lalit
-

Shari
-

Aruna Thapar
-

Zainab Jari(xeetertastybites)
-

Umbreen Musa
-

Anandhi Suresh
-

Aisha's delicacies
-

Khalida Misbah
-

Namisha Patel -

Raduma Jamse (0716271944)


























Comments