DANWAKEN GARGAJIYA(TRADITIONAL BEANS DUMPLING

Steps
- 1
Shi wannan garin dan waken a haka ake siyar dashi..Ready made ne,,babu abinda zaki saka a ciki,akwai komi a cikinsa,,idan kikayi danwake dashi akwai dadi sosai da santsi babu ke babu taunawa saboda santsinsa da dadi,,,nidai ban ta6a cin garin danwake me dadi kamarsa ba.
- 2
Zaki bude garin dan waken ki zubashi a cikin bowl saiki kwa6ashi da ruwa,idan kika kwa6a saiki dora ruwan zafi a tukunya idan ya tafasa saiki dinga debo wannan kwa6in dan waken kina sakawa a cikin ruwa,,saiki barshi ya dahu kamar minti 10 saiki kwashe.
- 3
- 4
Serve with Vegetable oil or Palm oil
- 5
Gaskiya ada inayin dan waken fulawa amma tun ranar da naci wannan hadin garin naji dadinsa ban kuma yin dan waken fulawa ba..Ni bana ma hadashi da vegetables da qwai saboda kada dadin yayi yawa..ga me buqatar garin zai iya tuntu6ar wannan number 08032878815.
Similar Recipes
More Recipes
-

Fried Chicken in Panko Breadcrumbs
Xavier Seror
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Mad Cook
-

Sudipa Gope
-

1 Ingredient Watermelon Sorbet
Rumana Irfan
-

Quick Sprout Salad Masala Rice
Bina Anjaria
-

Archana Agrawal
-

Brad's Blackened Rockfish with Dirty Rice
wingmaster835
-

Priyanka Mitra
-

Taro Saeki
-

Taro Saeki
-

Taro Saeki
-

Natalie Truscello
-

Chef Archana Dave
-

Beryl otieno
-

Stephanie Fernanda
-

Spiced Vegetables with Coconut on Rice
Madhumita Bishnu
-

Mango chickpeas rice with frozen seekh kabab /Summer recipe
Sheeza Wajid Siddiqui
-

Muhammad Shakeel
-

Bibhasini Patra
-

Apiyo Abulloh (Nay)





















Comments