Dambun shinkafah

Is so yummy gsky kuyi kokari ku goda mai gida zai yi Santi
Dambun shinkafah
Is so yummy gsky kuyi kokari ku goda mai gida zai yi Santi
Steps
- 1
Da farko zaki badashinkafarki a barzo miki ita ldan an dawur sai ki tankade ki cire garin ki dauki sakin ki wanke ta tas ki tsane ta a lariya ki ajeta gefe
- 2
Ki tafasa zogalenki tafaha daya karki bari tayi lugub zata narke
- 3
Sai ki dauko ki hada zogale da shinkafarki ki Dan tsirara mai sabida Kar ta chure
- 4
Ki nemi buhu tsab tacecciya sai ki turarata kadan Kar ta nuna gaba daya sai ki sauke kisa ta a roba ki mata hadi attarugu Maggi albasa
- 5
Sai ki Kuma maidasu su turara tare ldan yayi zakiji yana kamshi sai ki sauke kisa kuli ko Jan barkono kisa mai aci dd lpy yar uwa Amma fah a nemi ruwa a kusa😋😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Durreshahwar Khan
-

Bina Anjaria
-

Maharashtrian style Tondli Sabji With Goda Masala
Rita Talukdar Adak
-

Kathal Korma (Green Jackfruit Curry)
Bethica Das
-

Small Batch Almond Marble Cake (gf, dfo)
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Meme
-

Heenaba jadeja
-

Idli Bites With Sambhar Masala
Ankita Kapil Varshney
-

Aimee Qualls
-

Ellen_A3
-

Pawon Indo Bule
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Aisha Muhammad
-

Anamika Banerjee
-

Dancerchef 🩰
-

Sooji Rava mixed vegetables dhokla
Varsha Narayankar
-

Vaishali Suhas
-

Balsamic Grilled Chicken with Strawberry 🍓 Salsa
Anamika Banerjee
-

Dancerchef 🩰
-

Brees knees Recipes
-

Krishna N Sahu
-

Fiza Iftikhar Malik









Comments (2)