Steps
- 1
Ki dama gyadan ki sai ki tace ta saboda saura bawon gyadan ya fita.kisa ruwa da dan dama kada gyadan yayi kauri da gayawa.
- 2
Ki tafasa kanumfari da citta a tukunya daban (saboda kada kanumfari yasa kunun ki yayi baki).
- 3
Sa zuba ruwan gyadanki a tukunya sai ki daura a wuta.bayan kin daura a wuta kafin ya tafasa sai ki wanke shikafa ki zuba (zaki iya amfani da shinkafan tuwo ko yar buhu) kada ki cika shinkafan dayawa.
- 4
Idan ruwan gyadanki ya tafasa sai ki zuba ruwan cittan a ciki kuma kada ki bar wurin saboda idan ruwan gyadan ya tafasa zai rube idan bakisa cokali kin juya ba.ki cigaba da juyawa har sai shinkafan ya dahu (kada ya dahu sosai saboda in kin sa a warmer zai cigaba da dahuwa).
- 5
Ki hada 3-4tbsp na garin flour da ruwan tsamiya/lemon tsami idan yayi kauri dayawa sai ki Kara ruwa sai ki juye akan ruwan gyadanki daga nan sai ki sauke.to kunun gyara yayi.
Similar Recipes
More Recipes
-

yagmur
-

Isabel
-

Shari Meyer
-

Sudipa Gope
-

Fried Chicken in Panko Breadcrumbs
Xavier Seror
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Mad Cook
-

Ross -

betsy.hudson -

Robert Gonzal
-

Ju Kmtk
-

Nadia Nadeem
-

MJ's Kitchen
-

Ghosia Hammad
-

Ssmf Farhan
-

IQra Mehmood...
-

Ripal Jesal Khamar
-

Gupta Mithlesh
-

Maryam Shamaki
-

KK
-

Geeta Godhiwala













Comments