Banana Smoothie

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.

Zaki iya amfani da warm milk mai makon luna ba lalle Asa dabino /zuma ba Amman zanso Asa saboda dadi ga amfani gamu mata wannan kenan 🤝🏻 🌹

Banana Smoothie

Zaki iya amfani da warm milk mai makon luna ba lalle Asa dabino /zuma ba Amman zanso Asa saboda dadi ga amfani gamu mata wannan kenan 🤝🏻 🌹

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Banana
  2. Sugar
  3. Zuma
  4. Dabino
  5. Milk

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke Ayabar ki bare bayan kin bare saiki yankata ki zuba cikin blender kisa madara luna ta ruwa ko wacce kikeso saiki saka dabino, sugar kadan da honey itama kadan saiki yi blending dinsu bayan kin gama saiki juye cikin cup Asa cikin fredg yayi sanyi shikenan sai asha dadi lfy 😋

  2. 2
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
on
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Read more

Comments (2)

Similar Recipes