Kunun gyada

Ba Dole bane ki sake blending dinsa ni banson inajin shinkafar idan inasha Shiyasa nake blending dinsa kuma nafijin dadinsa hk, zaki iya amfani da warm milk ba Dole sai mdr ta shayi ba, zaki saka lemon tsami daidai lokacin da yayi kauri, baa mgn 😋
Kunun gyada
Ba Dole bane ki sake blending dinsa ni banson inajin shinkafar idan inasha Shiyasa nake blending dinsa kuma nafijin dadinsa hk, zaki iya amfani da warm milk ba Dole sai mdr ta shayi ba, zaki saka lemon tsami daidai lokacin da yayi kauri, baa mgn 😋
Steps
- 1
Zaki wanke gyadarki bayan ta bushe saiki Dora pan wuta kizuba gyadarki zaki soyata sama sama bayan kin gama saiki juye cikin bowl ki aje a gefe tasha iska, bayan tasha iska saiki murje bayan ta bawon ta ya fita kenan saiki bushe ki tabbatar babu alamar bawo ajikin ta
- 2
Saiki zuba ta cikin blender tareda madara saiki zuba ruwa 2cup kiyi blending dinsu bayan kin gama saiki juye cikin bowl kikara ruwa kadan saiki juya kisa abin tata ko rariya ki tace, bayan kin gama tatar saiki zuba cikin tukunya dama agefe kin dafa shinkafar ki saiki zuba Acikin kullun ki kunna wutar ki juya zaki iya rage wutar ki barsu harna tsawon minutes Amman kina zuwa duk bayan minutes 4kina juyawa gudun kar shinkafar ta kama kina juyawa har yayi miki kauri Amman karki bari yayi kauri sosai
- 3
Saboda idan yasha iska yana Kara daurewa, bayan yayi kaurin saiki juye cikin blender kisa sugar ki sake blending dinsa shikenan sai a juye cikin cup asha dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Nutan Shah
-

Santy Coy
-

Shaik Hajira
-

Vada Heroux
-

Elanor
-

Slow Cooker Goat Curry (myheartbeets.com)
Cluelesskitty
-

cindybear
-

Maggie Conlon
-

Zakiya Ahmed -

Leanne Boudreaux
-

Japanese simple pepper salad you never can stop eating!
Studio AI Tokyo Japanese Cooking Class
-

Liam cookboy
-

Thai Son-in-Law Eggs Recipe|Fried Boiled Egg with tamarind Sauce •Kai Loog keui
ThaiChef food by chef Peach
-

Anitha (Annie)
-

Komal Gupta
-

Tomato Raita seasoned with Mustard seeds
Kalpana Rai
-

Sangeeta Naik
-

Pakprawee
-

Anjali Naryani
-

Cheese 🍕 canapes pizza 😋 canapes ❤️ pizza cups
Jyoti Prakash Assudani
-

ashwini -

Zainab Aftab
-

Saba Butt










Comments (5)