Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hrs 30mins
4 people
  1. 1/2Yam
  2. 2cup
  3. Pinchsalt
  4. 2 tinAgusi
  5. 2 serving spoonPalm oil
  6. Ugun full of 2 hands
  7. 2Dry fish
  8. Meat 1 small vowl
  9. 5Scotch bone
  10. 2Onion
  11. 2Red pepper
  12. 5 cubeseasoning
  13. Pinchspices

Cooking Instructions

1hrs 30mins
  1. 1

    Zaki feraye doyar ki ki yankata slice ki wanke sai ki sa salt ki dafa shi yayi laushi sai ki ajje

  2. 2

    Ki wanke turmin ki tas sai ki fara dqkata sai tayi laushi sosai sai ki samu leda kina diba kina nadewa kamar tuwo shikenan

  3. 3

    Zaki wanke nama da kifi ki sa maggi da spices da albasa ki dafa shi sosai ki ajje tare da ruwansa

  4. 4

    Zaki blending kayan miya ki soya da manja sai ki zuba ruwan nama da naman sai ki sa maggi da spices da albasa ki rufe

  5. 5

    Sai ki zuba agusin ki juya sosai ki rufe ki rage hutan

  6. 6

    Sai ki zuba wankakken ganyen ugun ki da kika yanka ki juya ki rufe shi shikenan ya turara

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysha Aliyu
Aysha Aliyu @am232
on
I'm Aysha Aliyu, chef/baker
Read more

Comments (4)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
@am232 this must be hand melon you used. They form nice balls 👍🏽

Similar Recipes