Steps
- 1
Da farko zaki gyara wanken ki kikai a markada miki
- 2
Bayan an markada miki sai ki tace ki dora a wuta inkinaso kar yayi kumfa sosai zaki iya saka manja kadan a wurin tatar
- 3
Sannan sai ki barshi yafara tafasa sannan kisa lemun tsaminki
- 4
Bayan kinsa lemun tsami sai kibarshi yakara tsafasa
- 5
Da yayi zakiga ruwan yacire fari yakoma brown kuma zakiga yana kama jikinshi sai ki sauke ki samu kyalenki mai kyau ki azashi akan steamer sannan sai zuba shi akai ki matse shi har ruwan Ciki ya tsotse
- 6
Bayan kin gama sai ki yankashi kisa magi gishiri sannan ki fara soyawa
- 7
Bayan kin gama sai ki yanka albasa da cucumber tumatur ki kuma jajjaga tattasanki da attarugu
- 8
Sai ki dora pan dinki a wuta kisa mai jajjagenki magi curry albasa ki soya
- 9
Awararki tazama ready
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Madhumita Bishnu
-

Bethica Das
-

Five Minute Healthy Vegetable Meal
Rumana Irfan
-

Francesco
-

Methi Thepla With Dry Chana Sabji
Rita Talukdar Adak
-

chef Nidhi Bole
-

Tom Jacobs -

Cheryl Bartelt
-

Banana Pineapple Candy Muffins
abyllego
-

Lemony Spinach and Ricotta Pasta
Crock Pot Girl 🤡
-

Ricardo
-

Hey Ram
-

Delightfultreat _Kd
-

Pranjal Kotkar
-

Maryann Auma
-

Mato de Colonel
-

Maureen 😀
-

Lemony Spinach and Ricotta Pasta
Crock Pot Girl 🤡
-

Cindy Sharon @ Super Chef
-

Adeya























Comments