Masar semo
Wannan masa muna sonta sosai nida iyalina
#TEAMSOKOTO
Steps
- 1
Ki zuba semo a roba ki tankada flour a ciki
- 2
Ki zuba gishiri da sugar da tarugu da albasa da yeast ki kwaba kullu da ruwa ruwa kadan se ki barshi ya tashi for 15mins
- 3
Ki dora tanda a wuta ki zuba mai kina ɗibar hadin kullu kina zubawa
- 4
In ya soyu ki juya dayan gefen
- 5
Haka zakiyi har ki gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Becca N.
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Zucchini and Tomato Stuffed Chicken Fillet
Bianca Mwale
-

Vidyutaa Kashyap
-

Chris Gan
-

carrie
-

carrie
-

Carl Biba
-

Neal Lagatta
-

fatima Rilwan -

Susmita Patnaik
-

Sudipa Gope
-

Rekha Bapodra
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Subha Suresh
-

Sarosh Zeeshan
-

Kuldeep Kaur
-

Mix Veg Mayonnaise Grilled Sandwich
Kumkum Chatterjee
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/15801640













Comments (6)