Alale 3
Moi Moi
Steps
- 1
COOKING IS LOVE MADE VISIBLE
*fyazil's Cuisines*
*ALALE recipe three*
Ki jika wake bayan ya jiku saiki sa acikin turmi ki surfa saiki tace ko cire dusar. Kisamu wata roba mai murfi ki zuba aciki, kisa danyar tattashe, attarugu da albasa akai miki nika bayan an kawo anika nasa cray fish, Maggie star, Doli tomato Maggie cube, madish, gishiri, curry, nasa mai na kadan kara ruwa because yayi kauri sosai na juya saina dauko Leda na zuba aciki na kulla. Saina zuba acikin tukunya already da ruwa - 2
Ya tafasa nabari ya nuna.
Doli tomato Maggie cube da nayi using shi yasa idon alale na yazama ja, zaki iya using onga stew in bakida Doli.
*SAUCE*
kisa mai kadan a pan, nasa sliced onion, tomato, attarugu, na yanka carrot dogo dogo na zuba, na yanka green beans shima nasa, nasa Maggie, gishiri kadan, Habba (black seed), curry na juya for like 2 minutes saina sauke.*fyazil's tasty bites*
*IG_fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Omelette Rice Bowl with Enoki Sauce
Hiroko Liston
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Saori Fujimoto -

Aki Hinata
-

Whizzle
-

momo99
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Anjali padhy
-

momo99
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Chef KLP
-

shefali Bhattacharya -

Namrah Qureshi
-

Kritika Tarun Arora
-

Deepa Totlani






Comments