Steps
- 1
COOKING IS LOVE MADE VISIBLE
*fyazil's Cuisines*
*MY GURASA*Ki samu bowl kisa flour, gishiri kadan, egg, yeast, baking powder, butter, lukewarm water (ruwan dumi) ki kwaba ta sosai for like 15 minutes in komai ya hade zakiga yayi laushi saiki rufe da damp cloth ki barshi ya tashi nabar nawa for 1hr 30minutes.
Bayan ya tashi saina murza shi na daura pan a wuta nabari yayi zafi saina rage
- 2
Wutar na saka gurasar na rufe da murfi after some seconds kadan ina budewa na juya haka har yayi.
Akwai Wanda akeyi acikin tukunya ta kasa shi bayan kin murza saiki manna a jikin tukunyar ki rufe ta kibari after minute kadan zakiga yayi sun fada cikin tukunyar. Kisani sai bayan tukunyar ki tayi zafi zaki saka ta
Bayan kin gama ki samu kuli kuli, kisa Maggie, gishiri, borkono kanana ki dake su. Ki samu albasa ki yanka, ki yanka koren tattashe Da ja ko wadda kike dashi. Kisamu mai ki yarya'da
- 3
Yarya'da akan gurasarki ki zuba yajin kuli kici tareda albasa, da bell peppers naki.
Kada ki bar gurasar ki abude kisamu food flakes ki zuba ta wannan zata kara mata laushi. Wasu kuma bayan sun gasa sai suyi steaming nashi na wani mintuna saisu sauke.
Wasu kuma bayan sun sauke gurasar saisu sata acikin ruwan zafi su cire wannan ma zata taimaka mata gun yin laushi. Duk wadda kikayi yayi.
Egg da butter itama laushi zata sa gurasar taki amma in baki da ita ki hakura.
- 4
Bayan kin gama sai kiyi dipping a ruwan zafi ki cire
*fyazil's tasty bites*
*IG_fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

Nicolas Montoya
-

wingmaster835
-

Justy Pusty
-

Keith Baldwin
-

Chocolate Sprinkles Blossom Steamed Cake
jenscookingdiary
-

Julian Michelle
-

Groundnuts bhajia #localfoodcontest_Nairobi_East
Mercy Minyoso
-

Scrambled Eggs #localfoodcontest_mombasa
Ann David
-

Arachana Suraj Khandelwal
-

Falgooni Mangrola
-

Ekta R saboo cooking classes
-

Arachana Suraj Khandelwal
-

amitha janardhan
-

Aryan Soni
-

Jayshree Patnaik








Comments (2)