Steps
- 1
Da farko zaki bada a ɓarza maki shinkafarki, saiki wanketa sosai
- 2
Sannan saiki samu tukunya kizuba ruwa bada yawa ba sannan saiki sa marfin tukunya kirufe wannan ruwan yadda bazai leƙo ba
- 3
Kafin ruwan yaɗanyi zafi saiki haɗa ɓarzazzar shinkafar tareda zogalen dakika gyara saiki chakuɗesu wuri ɗaya, sai kije kizuba acikin tukunyarki
- 4
Idan yaɗan fara dahuwa saiki samu roba ki kwashe dambunki sannan ki yanka albasa mai ɗan yawa kizuba, kizuba su maggi, gishiri, idan kinaso zaki iya yanka tarugu ko tattasai kizuba acikin haɗin
- 5
Saiki zuba mai ki motsa da kyau sannan saiki duba wannan ruwan naki na ƙasan tukunya, idan yayi ƙasa saiki ƙara sannan ki maida kirufe sannan saiki maida dambunki acikin tukunya
- 6
Ina saka leda inrufe saman saboda zufan marfin tukunya, daya dahu zakiji ƙamshi yafara tashi sannan saiki kwashe
- 7
Idan kinada raayi zaki iya daka ɗanyar gyada kizuba aciki a lokacin da zakiyi dahuwa ta biyu na dambun, mutum zai iyaci koda yaji ko kuma yayi stew ko sauce haka
Similar Recipes
More Recipes
-

ZMA
-

Gabe
-

Miso Butter Roasted Cabbage Wedges
Brian Moore
-

Janet Bacon's Baked Spaghetti Sauce
Bob Barker
-

Persian Torshe Shami (Sour Shami from Gilan)
Fateme Persian Kitchen
-

John Carroll
-

John Carroll
-

ZMA
-

Lubna’s Kitchen
-

Chutney sandwiches, tri colour nutrition
Nargis shaikh Shaukat
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Easy Beef and Broccoli instant Pot
ldscorpio1
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Fred L
-

Teresa Tsang
-

TheSimpleKitchen
-

KAITA'S KITCHEN
-

Maureen 😀
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Chef Bon Bon
-

Rimpa Bose Deb
-

Fred L
-

Halymatu
-

KAITA'S KITCHEN






Comments (2)