Steps
- 1
Da farko zaki zuba flour a roba saiki zuba butter, ki murjeshi sosai sannan saiki zuba sugar,baking powder da salt ki motsa
- 2
Sannan kisa egg, bayan haka saiki dinga zuba ruwa ahankali har sai yahaɗe jikinshi kuma yamaki kaurin dakikeso
- 3
Sai kiyi kneading ɗinshi sosai.
- 4
Haɗin filling ɗin kuma zaki yanka albasa ƙanana kisa mai kaɗan a pan saiki zuba minced meat ɗinki kiɗan soyashi kaɗan
- 5
Ki yanka dankalin ƙanana saiki zuba acikin naman sannan saiki haɗa flour paste kijuye aciki kisa maggi, curry, garlic ki motsa, idan harda vegetables zaki zuba saiki zuba sannan kisa ruwa kaɗan yadda zasu ɗan dahu
- 6
Saiki ɗauko dough ɗinki ki ɗiba kaɗan kisa rolling pin kibuɗa sannan kisa abinda kikeda shi na fidda shape ɗinda kikeso sannan kisa fillings ɗin aciki kirufe bakin da fork
- 7
Bayan kingama saiki shafa ƙwai a bayan meat pie ɗin sannan saiki gasa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nutan Shah
-

Bethica Das
-

Slow Cooker Shredded Beef Sandwiches
cindybear
-

Rita Talukdar Adak
-

Uzma Syed
-

Coconut Laddu (For Festive Celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Swati Sheth
-

🥒 Easy & Delicious Zucchini Curry | Quick Healthy Recipe
Krishna Biswas
-

Paneer Burfi (For RakshaBandhan)
Navnita Jaiswal
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Easy Beef and Broccoli instant Pot
ldscorpio1
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Fred L
-

Teresa Tsang
-

KAITA'S KITCHEN
-

Rimpa Bose Deb
-

Fred L
-

Halymatu
-

Easy Fruit Trifle#Seasonal Ingredients
Mayuris-Jikoni
-

Cookingwithseki
-

Strawberry and banana milk shake
Mamanjay
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Tee's Kitchen






Comments