Fried rice

I so much like fried rice. And this is the most simplest and easiest procedure of fried rice for me.
Fried rice
I so much like fried rice. And this is the most simplest and easiest procedure of fried rice for me.
Steps
- 1
Ki shinkafa ta yi kamar minti goma a jike. Sai ki wanke, ki tsane a kwando.
- 2
Idan kin tabbatar da ruwan jikinta ya tsane, Sai ki zuba mai a kasko, idan ya yi zafi sai ki zuba shinkafar ki soya.
- 3
Ki tabbatar kina juyawa don kar ta kama. Kuma wuta kadan za ki saka don kar ta kone.
- 4
Idan ta soyu sai ki sake tsane ta a kwando, duk man jikinta ya fice.
- 5
Ki tafasa namanki da kayan kamshi da albasa. Sai ki soya shi a cikin mai.
- 6
Ki zuba ruwa yawan wanda kika san zai dafa shinkafar. Sai ki zuba curry, fried rice spice da kuma maggi yadda zai ji. Sannan ki zuba jajjagaggen tarugu.
- 7
Ki yanka carrot da green beans bayan kin wanke su. Ki zuba a yar karamar tukunya da peas. Ki zuba baking powder yadda kalarsu za ta yi kyau sosai. Idan sun tafasa sai ki sauke, ki juye a cikin wancan hadin da kika yi.
- 8
Idan ya tafasa sai ki yi dandano. Ki tabbatar komai ya ji sannan ki zuba soyayyar shinkafar
- 9
Idan sun tafaso tare, sai ki rage wutar, ki barta a hankali ta ci gaba da dahuwa. Ki zuba vegies din duka
- 10
Idan kin tabbatar ta dahu sai ki sauke.
For istance ruwan da yake ciki sai ya tsane kuma shinkafar ba ta dahu ba, za ki iya zuba gishiri kadan a cikin ruwan da kika tabbatar zai dafa ta, sai ki zuba a kai.A dora daddadan coleslaw a kai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Palak Paneer Paratha (Cottage cheese stuffed Spinach Flatbread)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Jhansi
-

Instant Paddu/Paniyaram/Appe/Suji Appe
Ameya Bhat
-

Shilpa Shah
-

Ameya Bhat
-

Sampada Shrungarpure
-

Vidyutaa Kashyap
-

Persian Bereshtook (Chickpea Flour Sweet) with Chocolate
Fateme Persian Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

shimi
-

My Grilling Spot
-

Trisha Noble
-

Gene Johnsen -

ummusabeer
-

Sabrina Yasmin
-

Ritu Singh
-

deoyani
-

Disha Arora(Selfi Queen)
-

Lebanese chicken curry with chicken ball's
Bharti Vania
-

Anita Gupta
-

Neha Sharma
-

Geeta Khurana
-

Udoka Anyanwu









Comments