Kunu contest (#kunun Alkama mai gyada)

Kunu contest (#kunun Alkama mai gyada)
Steps
- 1
Ki gyara Alkama ki wanke, Kisa ruwa a tukunya ki zuba Alkama, cardamom, dry ginger kibari ya tafasa Alkamar ki yayi half na nunar sa. In a bowl kisa nikakken gyada da ruwa ki dama sai ki tace. Bayan Alkama naki tayi Half na dahuwar sa then kisa taceccen gyadar ki, then add sugar to ur taste.
- 2
Kibari Alkama ta nuna yadda kikeso.
Ki dama flour naki kadan awani karamin bowl ki zuba akan Kunun ki gauraya. Ki sauke after 4-5 minutes. - 3
Kitace nono ko tsamiya ki zuba akai ki gauraya. Shikenan sai asha lafia
Similar Recipes
More Recipes
-

Masinde6473
-

Coconut,lime and Basil Bavarois Pie
Rianne Van Setten
-

Date Biscuits - A Healthy Festive Treat
Hetal Poonjani
-

Shital Jataniya
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

pinal Patel
-

Rachana Sagala
-

Sanuber Ashrafi
-

”Shoyu Karaage ” the Japanese Fried Chicken Soysauce flavor
Studio AI Tokyo Japanese Cooking Class
-

Shredded Chicken wings Lunch box
bistro naomi - 尚美食堂
-

Pawon Indo Bule
-

Spaghetti with Capers, Mushrooms & Tomatoes
jglehenbauer
-

Harriet Kisali
-

Mousona Kanrar
-

Madhu Taneja
-

Rimjhim Agarwal
-

Sabrina Yasmin
-

Sudesh Raheja -

Mukti Sahay
-

Pratima Pradhan -

Seema Wadhwa
-

Tangerine and orange (vitamin C)
Amierah S-Man









Comments