Steps
- 1
Da farko zaki samu dafaffiyar awararki,ko kiyi da kanki,ko ki saya.
- 2
Sai ki marmasa.
A barayi guda kuma.
sai ki jajjaga kayan miyarki..
- 3
Sai ki cakuda awarar da kayan miyar,ki barbada Maggi da spices Wanda kike so.
- 4
A wani kwano daban kuma,sai ki kada kwain ki,ki barbada maggi kadan..Sannan ki juye akan awarar nan da kika sanya kayan miya..
- 5
Sai ki Sanya dan mangyada a frying pan,yana yin zafi..ki juye awarar nan da kikayi masa hadi,kiyi ta juyawa har yayi..zaki.Enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Soft and Chewy Chocolate Chip Cookies
Felicia Jarrett
-

Larry Jackson
-

jglehenbauer
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Tina Martinez
-

Prerna Mohit Khurana
-

Ummee Rabee
-

Rachna
-

Carolyne W. Kamau
-

Agnes Adala
-

SUSMITA BHOWMICK -

Susie -

Dipti debnath
-

moinak@w -

Bethica Das
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6071657







Comments