Fried brown paste by ful@rny"ss kitchen..

Wannan abinci yana da mutukar muhimmanci wajan masue ciwan suger....
Fried brown paste by ful@rny"ss kitchen..
Wannan abinci yana da mutukar muhimmanci wajan masue ciwan suger....
Steps
- 1
Zaki xuba mai a wuta kisa albasa idan y soyu sai ki xuba taliya danya kina juyata har sai ta soyu wato tayi brown in colour sai ki xuba a abin tata man y tsane...
- 2
Zaki yanka vegetables dinki ki wanke amma banda sweet pepper,ki ajiye gefe ki jajjaga attarhu d albasa d garlic ki ajiye gefe...
- 3
Zaki zuba mai a tukunya ki daura a wuta kisa garlic d albasa idan yayi sai ki xuba attaruhu d albasa Wanda kika daka kina dan juyawa sai ki xuba vegetables naki kisa maggi d curry dai dai bukata idan kika soya kmar na 5 minutes kisa ruwa dan kadan yadda idan ta daho xata iya tsotse shi idan y tafasa sai ki xuba taliyan ki juya ki rufe....
- 4
Idan yayi kamar 15 sai ki duba idan ta dahue sai ki sauke kisa a maxubi ki yayyanka Sweet pepper akai..
- 5
@ful@rny"ss kitchen... Bey bey
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

Baingan Ki Kadhi (Eggplant in Yogurt Sauce)
Bethica Das
-

Beena Radia
-

Laju Gehani
-

Plastic Chutney (Bengali Raw Papaya Chutney)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Christina T
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Indonesian Traditional Fried Chicken (Ayam Ungkep)
Pawon Indo Bule
-

jason williams
-

Lavender
-

Tangledinplaidd
-

shiori
-

Chris Jacobs
-

Zoë Victoria
-

shea -

Pork with spicy orange cranberry sauce
Richard Scott Cunningham
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Jaideep Singh (Jai Ki Rasoi Se)
-

Bananas with Matumbo #Newauthor
Taby Mwanzi
-

Pasta Frittata - Indo-Italian Style
Bethica Das
-

Alpa Desai






Comments