Sponge doughnuts 1

Sponge doughnuts is very-very delicious, then is batter than other's recipe.
Sponge doughnuts 1
Sponge doughnuts is very-very delicious, then is batter than other's recipe.
Steps
- 1
Da farko zaki hade ingredients naki na sponge gaba 1a bowl kiyi mixing nasu saiki ajiye aside for 30mins.
- 2
Idan yayi rising saiki dakko ki zuba ruwa a babban kwano kisa wannan mixed sponge aciki ko kisa a fridge for 5-6 hours.
- 3
Daga nan saiki hade gaba 1 ingredients naki na dough a babban bowl banda melted butter ki ajiye aside.
- 4
Idan away 6 tayi saiki dakko sponge mixed dinki ki zuba akan dough ingredients naki kiyi kneading sosai.
- 5
Zaki ga yayi ruwa-ruwa ba kamar normal dough din doughnuts ba sai ki dinga barbada flour kina kneading harya zama normal dough.
- 6
Saiki dakko wannan melted butter kina zubawa kina kneading harya shige gaba 1 zaki ga yayi kyau a ido.
- 7
Daga nan saiki dakko chopping board ki murza kisa doughnuts cutter ko abinda kike dashi kiyi cutting.
- 8
Saiki barbada flour akan tray ki jera dough dinki ki rufe da kitchen towels ko leda babba kisa a rana ko guri mai dumi for 15-20min.
- 9
Gashi yayi raising saura suya.
- 10
Saiki dora mai akan stove at low temp ki fara suya, idan yayi saiki tsame kisa a collandar.
- 11
Sponge doughnuts is ready
- 12
Yummy yummy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

NEEMA AGRAWAL
-

Bina Anjaria
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Jon Michelena
-

Leftover Dal and Potato Cutlets 🥔
Kulsoom Bukhari
-

Seema Sharma
-

Cinnamon & Honey Zucchini Banana Bread
Chef Mommy Nessa
-

Homemade Classic Cinnamon Applesauce
Chef Mommy Nessa
-

Stucresp -

Angela Mertoyono
-

Chicken, celery & ginger stir-fry
kanisuroll
-

Vaishali Jindal -

bikram mehera -

Neena Bansal
-

Tumpa dutta
-

shweta
-

Poonam Sardana
-

A Chef and A Mom
-

jadejames
-

Andre
-

Sravasti Bhattacharya






Comments (5)