Egg moimoi

Alalan kwai,yana da saukin hadawa,ga kuma dadi,yafi soyayyar kwai armashi da kuma inganci ajiki.Za'a iya dafawa yara "yan makaranta aha masu da tea,ko chips,ko indomie.
Egg moimoi
Alalan kwai,yana da saukin hadawa,ga kuma dadi,yafi soyayyar kwai armashi da kuma inganci ajiki.Za'a iya dafawa yara "yan makaranta aha masu da tea,ko chips,ko indomie.
Steps
- 1
Da farko zaki,wanke kayan miyarki,ki bare cikin ki cire duk wani datti,sai ki yayyankasu ki ajiye agefe.
- 2
Sai ki samu kwano,ki fasa kwain,sannan ki kadesu sosai.Sai ki dauko kayan miyar nan da kika yayyanka,ki zuba akai.
- 3
Sannan ki zuba maggi da spices,ki jujjuya,sai ki samu leda Santana,ki zuzzuba ki daure bakin.Ki dora ruwa a wuta,idan yayi zafi sai ki sassaka,wannan kwain da kika daure.Ki barshi ya dafu.
- 4
Idan ya dafu,sai ki sauk,a bari yadan huce,sannan a bare.Za'a iya yayyanka a aci da white rice da miya,koda tea,koda sauce.
- 5
Ko ki yayyanka,ki fasa kwai,ki tsoma aciki,idan mai yayi zafi,ki soya.Gashi kamar haka.Enjoy!
Similar Recipes
More Recipes
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101
-

🍝 Creamy Green Chili Garlic Pasta Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Methi mathri - fenugreek crispies
Surekha Dongargaonkar
-

Egg Stuffed Mirchi Vada (Fusion style)
Bethica Das
-

Madhumita Bishnu
-

deoyani
-

Bhavnaben Adhiya
-

Swaminathan.V
-

”Shio Karaage ” the Japanese Fried Chicken salt flavor
Studio AI Tokyo Japanese Cooking Class
-

hbrewer
-

Gamjatang (Korean Pork Potato Soup) 韩式猪骨土豆汤
Eat Whole 2 Thrive
-

Beau Whelan
-

SANCHEZ
-

Pragya Barnawal
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Sadhana Mohindra
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Pragya Barnawal
-

BCC soup (beet, carrot, chicken soup)
Sangita Mookerjee
-

Kakoli Bandyopadhyay -

Anamika Parul Rajpal -

Monty Gera







Comments