Steps
- 1
Dafarko zaki tsince shinjafarki ki wanke tsaf.sannan sai kijika aruwa tayi kamar minti 30 ko awa1.hakan zaisa tuwonki yayi laudi,laushi da haske sosai.
- 2
Kidora ruwa a wuta sai kizuba shinkafar har ruwan kirufe.sbd ruwan da kika jikata dasu zasusata tayi danko sosai.
- 3
Bayan ya dahu lubus.sai ki fara tuki da muciya sai kizuba flour ki cigaba da tuki zakiga tayi laushi har Baki ganin kwaran shinkafa sbd wannan jikon dakikamata tun farko.
- 4
Bayan kintuka yayi sai kidauko leda fara ki nasa tuwon kina daurewa har kigama duka.
- 5
Shikenan saikici da duk miyar da kikeso.
- 6
Itama flour tana karawa tuwo laudi sosai.
Similar Recipes
More Recipes
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Aladdin
-

jenscookingdiary
-

straub536
-

My Grilling Spot
-

Mital Viramgama
-

UMMUL YAMEENAH's Cuisine -

Chandu Pugalia
-

Melanie Gunah
-

Jyoti Jain
-

Humys Kitchen
-

Ritu Kukreja
-

Chandu Pugalia
-

Yetunde Mary Adebanjo -

Samira Abubakar








Comments