Steps
- 1
Da farko zaki tankade flour dinki ki zuba baking powder, baking soda,salt da sugar ki juya sosae su hade.
- 2
Saeki dakko butter milk dinki ki zuba warm melted butter,egg da vanilla essence ki kada sosae su hade
- 3
Idan baki da butter milk,ga yadda zaki hada zaki sami half cup na milk preferably whole/full fat.sae ki zuba 1tsp vinegar ko lemon juice,ki barta for 10-15min dan tayi kauri.
- 4
Saeki yanka strawberries dinki kanana ki zuba akan flour dinki.
- 5
Saeki zuba mixture dinki na butter a ciki ki kwaba
- 6
Zakiga yayi kauri kamar hka
- 7
Saeki saka Papercups ki zuba batter dinki zae baki 8pcs in kuma manyane zae baki 6pcs
- 8
Sae kiyi sprinkling sugar a saman kamar hka
- 9
Sae kiyi preheating din oven dinki kiyi baking at low heat amma da wutar kasan kawae zakiyi idan yayi saeki kunna ta saman yayi golden sannan ki cire.
- 10
Our strawberry muffins is ready 💃💃💃hmmmm d test is😋😋😋
- 11
❤❤❤
Similar Recipes
More Recipes
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Durreshahwar Khan
-

Falgooni Mangrola
-

lyannev1991
-

Fried Wonton with Dipping Sauce
jenscookingdiary
-

Arroz Chaufa (Peruvian Chicken Fried Rice)
Maritzaval
-

Phillip Dietz
-

skunkmonkey101
-

Blessing Nnadozie Abj Mom 53
-

Catherine Nduta -

Tejaswini Banerjee
-

Husnerh Abubakar
-

Jaber Nyar Owino
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Anjumara Rathod
-

Blessing Nnadozie Abj Mom 53
-

Shruti Garg -

Chima baby (Abujamum)















Comments