Awara with egg

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) @nafisaidaya
#Gombestate my husband enjoyed dis awara it taste yummy
Steps
- 1
Dafarko zaki gyara waken suya ki markadata ki tace saiki daura a wuta daya idan ya tafaso saiki jiya tsamin kantin ki dinka zubawa a hankali harsai kinga ya hade ya dunkule ruwan zaiyi garau saiki barshi ya kara tafasa saiki kwashe ki juye a colander.
- 2
Ki jika maggi da gishiri a ruwa saiki dauko awararki ki yanka ki tsomata a ruwan maggi saiki kada kwai ki dinka sawa a ciki saiki soya a Mai.
Similar Recipes
More Recipes
-

wingmaster835
-

Archana Agrawal
-

Corn 🌽 Capsicum 🫑 Cheesy Toast
Bina Anjaria
-

Nutan Shah
-

Bina Anjaria
-

Restaurant Style Sweet Corn 🌽 Methi Malai at Home 🏠
Alka Bhandari
-

Sara Ramy
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Masala Sweetcorns / Masala Corns
Sampada Shrungarpure
-

Sloppy Joe Philly steak and cheese,
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Teriyaki chicken wings (Air fried)
Larry Jackson
-

Sweet Hawaiian Sloppy Joe Cups
Chef Mommy Nessa
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Fried sweet potatoes with egg sauce
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
-

maryam Abdullahi
-

Harshitha Gurukumar
-

Natasha Moya
-

Vaishali Jindal -

Salwise's Kitchen
-

maryam Abdullahi
-

Harshitha Gurukumar
-

Aanchal Charaya -

Sharayu Tadkal Yawalkar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6308221





Comments