Plantain frittata

#kanostate this recipe is soooo special that I want share with you ❤
Plantain frittata
#kanostate this recipe is soooo special that I want share with you ❤
Steps
- 1
Zaki yanka chicken breast dinki sirarah kisaka 1tsp oil a pan ki zuba kazarki kisa curry, thyme da spices, maggi,ginger,garlic da albasa ki zuba attaruhu red and green bell pepper kita juyawa harsae yayi
- 2
Saeki yanka plantain dinki circle kisa salt kadan ki soya a hot oil.
- 3
Idan da dankali zakiyi amfani saeki yanka cubes kisa salt kadan Shima ki soya idan kuma awarace saeki yanka cubes.
- 4
Saeki juye awaran akan hadin kazarki sannan ki sauke ki barshi y huce.
- 5
Saeki tsame plantain din ki ajiye a side,ki fasa kwanki a bowl daban ki kada.
- 6
Saeki shafa butter or oil a abinda zakiyi baking,idan kuma a pan zakiyi saeki shafa oil shima ki zuba hadin kazar sannan ki zuba ruwan kwan ki jera plantain din a saman kisa greenpepper asaman kamar hka
- 7
Saekiyi baking at low heat for 15min or 20min idan kuma a pan zakiyi saeki rage wutar sosae ki barshi yayi
- 8
Nan gashi y fito daga oven💃💃
- 9
The inside❤❤
- 10
The taste is amazing 😋😋😋😍
Similar Recipes
More Recipes
-

Hania Hameed
-

Sweet Cabe
-

Maggie Conlon
-

Bushra Mazhar
-

Traditional Thali with Bajri Bhakhri
Darshana Patel
-

Mad Cook
-

Village Style Mix Spinach Sabji
Shital Jataniya
-

Nicky
-

Gabriel Ivarsson
-

5 Ingredient Oatmeal Peanut Butter Cookies
Gene Johnsen -

Misty Bass
-

Stacey Chinn-VanAntwerp
-

Mike's Meaty Mexican Marinara Sauce
MMOBRIEN
-

Phillip Dietz
-

Firdausy Salees
-

Sweet spicy tomatoes sauce chicken wings
Vinnss Chuah
-

Andrew Springsteen -

Princess Amrah
-

Mumeena's Kitchen -

Andrew Springsteen -

Mumeena's Kitchen -

jeff
-

Rejoice -

Nikky Ihejirika AbjM 94










Comments