Tuwon shinkafa miyar lalo
Steps
- 1
Ki daura ruwa a tukunya ki gyara wake ki wanke ki zuba kisa kanwa kadan
- 2
Ki jajjaga attarugu da albasa kixuba a ciki ki bare maggi kisaka kisa onga ki rufeshi
- 3
Ki zuna ki gayara lalon sosai ki wanke idan waken yayi half done sai kixuba shi kisa tokan miya kadan kirufe ki rage wuta ki barshi ya nuna sosai sai ki kawo kifinki soyayye kisaka ki rufe after 3mins sai ki sauke
- 4
Zaki iya using ko nama ko chicken ko fish is a choice
- 5
Tuwon shinkafa kuma bayason wuta dayawa yanason kidinga dubawa kina kara ruwa kadan kadan har yayi dai dain tukawa kar a bari yayi ruwa
Similar Recipes
More Recipes
-

Avocado Wheat Bread Grilled Sandwich
Manisha Sampat
-

Deepa Rupani
-

Madhumita Bishnu
-

Kipp Clark
-

My Spaghetti Zucchini and Miso
Francesco
-

Kulsoom Bukhari
-

Ankita Kapil Varshney
-

Anardana ChutneyPomegranate Chutney
Swati Ganguly Chatterjee
-

Japanese Pork Cutlet (Tonkatsu)
Mogco Tokyo
-

Chicken and Eggs Bowl (Oyakodon)
Mogco Tokyo
-

Yummy Plus (YouTube)
-

purple_acied
-

fenway
-

Manju Khurana
-

jyotibahirat
-

Ummu Fa'az
-

Miriam Opumbi -

Dill Leaves with Yellow Lentils
jyotibahirat
-

Ummu Fa'az
-

Herleemah Tijjani Salis
-

shafaque@w -

Ummu Fa'az
-

Fried rice, plantain with peppered meat
Nike Kemmy








Comments