Taliyar hausa na manja mai daddawa

#kadunastate,taliyar Hausa nada dadi,da laushi hadi da sanya santi.
Taliyar hausa na manja mai daddawa
#kadunastate,taliyar Hausa nada dadi,da laushi hadi da sanya santi.
Steps
- 1
Zaki kwaba fulawar da ruwa,kwabin kamar na meat pie,sai a sami injin taliya,ayi fadi dashi,sannan a sanya wajen taliyar a murza,ayi wara- wara dashi a shanya ya bushe.
- 2
Bayan ya bushe,sai a jajjaga kayan miya,da daddawar a soya da manja sama- sama.
- 3
Sannan a zuba maggi da seasoning,a rufe ya nuna kamar minti 15.
- 4
Idan ya nuna,sai a zuba taliyar a jujjuya ahankaki,a rage wuta a barshi ya nuna.
- 5
Idan ya nuna a sauke sai ci,ni na sanya awara.
Note! ba juyawa sosai,hakama kada acika ruwa wajen dafawa,zata cabe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Hirvi Mirchi Cha Farali Thecha --- A Zesty & Spicy Maharashtrian Accompaniment
Bina Samir Telivala
-

ifuchi
-

Sarvat Hanif
-

Justin Gonzalez
-

Justin Gonzalez
-

Banana Chocolate Chip Mini Loaves
Justin Gonzalez
-

Grill-Master
-

Alta Vida Culinary Studio
-

Marquila Rollins
-

skunkmonkey101
-

Halaku roba -

Anju Gijwani
-

fay Chege
-

Yellow rice with beans porridge
Princess Amrah
-

Princess Amrah
-

Priti Malpani
-

Mrs adesanya -

Princess Amrah
-

Sweet potato bhajia#festivecontestnairobieast#authors marathon
Catherine Njoki
-

Princess Amrah











Comments