Steps
- 1
Zaki samu roba ki zuba fulawa+sugar+salt,flavor da mai sai ki juya,sannan ki saka ruwa ki murza.
- 2
Zaki raba kanana balls ki barbade su da fulawa.
- 3
Zaki dauki kowanne ki murza a injin taliya yai tsawo kamar haka.
- 4
Zaki hade karshen ki matse da hannunki.
- 5
Zaki jera a faranti har ki gama da ragowar.
- 6
Zaki soya a mai.
- 7
Yanda zaki hada ruwan siganki. (sugar+da ruwa + lemon tsami)Amma sai ruwa da sigan sun tafaso sannan zaki matse ruwan lemon tsami a ciki,ki barshi yai ta dahuwa zakiga yana dan canja kala sai ki kashe,zaki tsoma diblan din a ciki sai ki ajiye a colander ya tsane.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

False Ka Sharbat Indian Sherbet Berries
Rumana Irfan
-

Boca de Fogo
-

Cheryl
-

supernanny
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Rosanas Ideas
-

Ayyush_hadejia
-

sapeena's cuisine
-

Ayyush_hadejia
-

Ummu haifa
-

Meenat Kitchen
-

Jollof rice and beans with veggies
Ayyush_hadejia
-

The M&S Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Ayyush_hadejia
-

The M&S Kitchen
















Comments